Ahmadiyya a Najeriya

Ahmadiyya a Najeriya
Ahmadiyya of an area (en) Fassara
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Ahmadiyya da Musulunci a Najeriya
Facet of (en) Fassara Najeriya
Ƙasa Najeriya

Ahmadiyya reshen Musulunci ne a Najeriya a ƙarƙashin khalifa a Landan. [1] [2] Membobin kungiyar galibi sun fito ne daga Yammacin Najeriya.

A wani bangare na shirinta na taimakon jama'a, ƙungiyar ta gina makarantu goma da asibitoci biyu a cikin Apapa da Ojokoro, Jihar Lagos.

  1. ""Achievements of Ahmadiyya Muslim Jamaat in Nigeria". Archived from the original on 2021-09-16. Retrieved 2021-01-23.
  2. "" Ahmadiyya movement nigeria". Archived from the original on 2020-03-23. Retrieved 2021-01-23.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search